Hausa7 Bakwai da Banza7 Bakwai

Kasashen Hausa7 Bakwai

1. Zazzau (Zaria),
2. Kano,
3. Rano,
4. Daura,
5. Gobir,
6. Biram (Hadejiya).
7. Katsina,

Akwai kuma waɗanda ake kira da Banza Bakwai.
Su ma waɗannan dai Hausawa ne to amma a fuskar Hausa Bakwai ba su cika hausawa ba.
Don haka suke kiran su da Banza Bakwai7.
Waɗannan ko sune:
1. Zamfara,
2. Kebbi,
3.Yawuri (Yauri),
4.Gwari,
5.Kororafa (Kwararrafa, Jukun),
6.Nupe, da,
7.Ilorin (Yoruba).

Share This Post
Have your say!
00