Hadisin dake alaka da yan kasuwa 3/3

. 🔗_*بسم الله الرحمن الرحيم🔗*

 

_*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala’ka da yan kasuwa 03 of 03.*_

°

°

_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce; {MUTANE HU’DU ALLAAH YANA ‘KINSU; MAI CINIKI DA YAWAN RANTSUWA, DA TALAKA MAI TA’KAMA, DA TSOHO MAZINACI, DA FAN’DARARREN SHUGABA.}*_

°

°

“`[As-sahi’ha;363,Ibn Hibban;5558,Nasa’iy;2576,Baihaqi;4853]“`

~~

~~

_Wannan hadisin yana nuna mana cewa yawan rantsuwa a ciniki bayi da kyau, kuma zai sa mutum yayi karyacikin cinikinsa. Allaahu a’alam**_

=

=

Share This Post
Have your say!
00

Customer Reviews

5
0%
4
0%
3
0%
2
0%
1
0%
0
0%

Leave a Reply

Thanks for submitting your comment!