Hadisin dake alaka da yan kasuwa 2/3

. 🔗_*بسم الله الرحمن الرحيم🔗*

_*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala’ka da yan kasuwa 02 of 3.*_

°

°

_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce; {RAHAMAR ALLAAH YA TABBATA GA MUTUMIN DA IDAN ZAI SIYAR DA KAYA YAKE RANGWAME.}*_

°

°

“`[Sahihul Bukhari;2076, Tuhfatul Ashraaf;3080,Jami’ul Ahaadith;965,Al-Mishkaat;2790,As-Saheeha;3/490]“`

~~

~~

_Wannan addu’ar ta shafi masu rwangwame ne ka’dai a harkar kasuwancin su. Duk mai rwangwame a harkar kasuwancin sa in sha Allaah, zai ga albarka. Allaahu a’alam**_

=

=

Share This Post
Have your say!
00

Customer Reviews

5
0%
4
0%
3
0%
2
0%
1
0%
0
0%

Leave a Reply

Thanks for submitting your comment!