Hadisin dake alaka da yan kasuwa 1/3

. 🔗_*بسم الله الرحمن الرحيم🔗*

_*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala’ka da yan kasuwa 01 of 3.*_

°

°

_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce; {YAN KASUWA SUNE FAJIRAI A KIYAMA, SAI WANDA YA KIYAYE, YAYI KIRKI DA GASKIYA.}*_

°

°

“`[As-sahi’ha;1458, Al-Mishkaat;2799]“`

~~

~~

_Wannan hadisin yana nuna mana cewa yan kasuwa matukar basu kiyaye Allaah a cikin kasuwancinsu ba to zasu zama fajirai a ranar alkiyama. Ana bukatar ilimin kasuwanci da kuma tsoron Allaah a wajen dan kasuwa, matukar babu biyun to za’a samu matsala. Allaahu a’alam**_

=

=

Share This Post
Have your say!
00

Customer Reviews

5
0%
4
0%
3
0%
2
0%
1
0%
0
0%

Leave a Reply

Thanks for submitting your comment!