Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala’ka da damuwa/’kunci.

. 🔗_*بسم الله الرحمن الرحيم🔗*

_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce; {WANDA DAMUWA, ‘KUNCI KO CUTA TA SAME SHI, SAI YA CE “ALLAAH NE MAHALICCI NA, BABU MAI TARAYYA DA SHI”. TO ZA’A YAYE MASA.}*_
°
°
“`[Silsilatus Saheeha;6/582, 2753, Tirmizy;3389]“`
~~
~~
_Wannan hadisin yana nuna mana cewa in damuwa ko ‘kunci na rayuwa ya dami mutum, sai ya mayar da al’amuransa ga Allaah, ya kyautata Ma Allaah zato, kada ya danganta abin da wani halitta, sai ya ce Allaah shine mahaliccinsa babu mai tarayya da Shi. Wannan shine ka’daita Allaah-tauhidi. In sha Allaah za’a yaye masa. Allaahu a’alam**

Share This Post
Have your say!
00

Customer Reviews

5
0%
4
0%
3
0%
2
0%
1
0%
0
0%

Leave a Reply

Thanks for submitting your comment!